<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><lyrics>[V1]
 Haske, haske cikin raina yau,
 Haske, haske daga Yesu ne.
 Tun Mai Cetona ya ba ni gafara,
 Ba na rasa murna cikin zuciyata.</lyrics>
<title>Haske, Haske Cikin Raina Yau Y30</title>
<hymn_number>30</hymn_number>
</song>